Labaran Juyayin Hussain A Duniya Gaba Ɗaya - Iraq
Rahoto Cikin Hotuna / Rarraba Allurai Tsakanin mahajjatan Arbaeen Husaini
Kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA - ya bayyana, masu jerin gwanon suna rarraba kyaututtuka daban -daban don tunawa da Imam Husaini (AS) a tsakanin maziyarta akan hanya Arbaeen Husaini daga birnin Najaf zuwa Karbala.
26 Satumba 2021 - 12:15
Lambar labari: 1183232
Hoto: Mohammad Nikan Qomi